Yadda Ake Gane Budurwa a Daren Farko

Daren Farko

A zamanin nan na yanzu kuma yadda ya gurbace da yawa yana da wahala ka fahimci wannan budurwa ce kafin ka aureta. domin ko wani bai raba ta da budurcinta ba, za ta iya yiwuwa ta rasa shi sakamakon wasanni, guje-guje ko kuma wani abu makamancin haka.

Kuma har wa yau al’ummarmu ta Hausa/Fulani na fama da wannan mentality din na cewa dole ranar farko da ka fara tarawa da amaryarka sai ka ga jini ya fito ko kuma ka tura azzakarinka da karfi wato ka sha wahala kafin ka bude amarya.

In ko ba kaga haka ba, to za ka fara zargin anya wannan matar taka budurwa ka aura kuwa? 

Anya wani bai taba cin ta ba? 

Anya ba mazinaciya ba ce ba?

Daga nan sai ka fara zarginta, ka kasa nutsuwa da ita, duk lokacin da ta yi sallama ta tafi wani wuri hankalinka ya ki kwanciya. 

Har ta kai ta kawo in aka gamu da miji mai tsinannen kishi to ala dole sai auren nan ya mutu a karshen zaman.

To, sai dai zan so yin amfani da wannan dama wurin ilmantar da mai karatu game da budurci da kuma dalilan da ke sawa a rasa shi, kafin kuma na yi maka cikakken bayani a kan yadda ake gane budurwa a daren farko.

Mecece Fatar Budurci

Ita dai fatar budurci wata irin fata ce wacce ke cikin farjin mace kuma ba wani kwari ne da ita ba na azo a gani. Har ila yau ta na iya yagewa in har aka takura mata wato dai ta samu takura.

Hanyoyin Rasa Budurci

Mace na iya rasa budurcinta wato fatar budurcinta ta dare ta daya daga cikin wadannan hanyoyin, kuma fatar na iya darewa ba tare da mace ta ma sani ba.

  1. Jima’i
  2. Hawan keke
  3. Daukar kaya mai nauyi
  4. Guje-guje
  5. Tsalle-tsalle
  6. Hawan doki, jaki ko saniya
  7. Mummunar faduwa musamman in santsi ya kwasheta
  8. Sanyan dan yatsa a farji (ko da ba wata ce ta sa mata ba wato ayi madigo da ita)
  9. Sai haihuwa

Kowacce Macece Fatar Budurcinta Ke Yage Wa?

A’a, wasu matan ko me za su yi fatar budurcinsu ba ta yagewa, wasu kuma ko an sadu da su ba ta yagewa sai dai in sun zo haihuwa.

Wasu kuwa wadanda mu ka kawo dalilan da ke sanya su rasa fatar budurcinsu shi ne; yawan kiriniyarsu kamar yin kwallon kafa, wasanni da sauransu. 

Amma duk da haka ba kowacce macece wasannin motsa jiki ke sanya ta rasa fatar budurcinta ba.

Hanyar Dawo Da Budurci

In dai bukatarka ita ce yayin zura azzakarinka a karon farko a farjin matarka ka ji ya yi kememe ya ki shiga, wato gaba ya yi matsi sai ka matsa ka danna da karfi ya shiga, to, ga dukkan alamu za ka iya fada wa komar maha’intar mata.

Ba zan kira su da ‘yan mata ba saboda su irin wadannan mata sun jima da sanin namiji tun kafin kai, kuma duk nacinka in dai su ka fahimci da gaske aurensu za ka yi ba za su bari ka kusancesu ba.

Sannan lokacin da bikinku ya matso za su shiga jike-jike da shaye-shayen maganin matsin gaba, kai har wasu magungunan za su rinka saka wa gaban na su domin ka ji su a matse yayin da ka zo bude su.

Ba lallai ka fahimci ba ‘yan mata bane muddin kai saurayi ne kuma bukatarka ita ce ka ci duri ka ga jini ya fito ko ka shiga da kyar.

Ta haka za su wanke ka. 

Sannan akwai wata munafukar hikima da ta bullo, wacce nasara ya fito da ita, wato artificial budurci na ke nufi.

Wata irin fata ce mata ke siyanta wacce suke sakawa a gabansu, yayin da za ka zo cinsu ba za ka iya shiga ba sai ka dara wannan fatar, kaga in ta nan za ka gane wance budurwa ce nan ma ka kwafsa.

A saboda haka, zan so matasanmu su kwantar da hankalinsu su yi zabe mai kyau yayin neman aure, kuma su bi dukkanin matakan da suka dace wurin bin asali da salsalar yarinya hadi da bincike game da halayenta da dabi’unta.

A karshe kuma su nemi zabin Allah a kan lamarin.

Sai dai, kada ka manta, ba lallai ka gama raba ‘ya‘yan mutane da budurcinsu kai kuma Allah ya ba ka budurwa ba.

Duk wanda ya cika yawon da zubar da karuwanci, to, lallai akwai alamu zai dauko daidai da shi. 

Dama shi Allah mai hada kowa da daidansa ne.

Yadda Ake Saduwa da Amarya a Daren Farko

Abokina kai ka biya kudin sadaki, ka yi dukkanin wasu hidindimu na aurenku, saboda haka ba don arzikin Annabin rahama ba da ba zan zauna na kashe lokacina wurin yi ma bayani a kan yadda za ka ci matar da ka biya sadakinta ba.

To, amma ba komai, Allah ya bani ladan abinda zan yi.

Yana da kyau yayin da aka kawo maka amarya kada ka haike mata kai tsaye ba tare da ka yi wasa da ita ba daga sama har kasanta.

Inda zai shafa ya shafa, inda zai tsotsa ya tsotsa, ina zai sha ya sha, inda zai lasa ya lasa. Kuma mafi akasarin amare na kunya da tsoron taya angwaye wasannin daren farko saboda tunanin me zai je ya dawo.

Saboda haka kai a matsayinka na ango kai za ka yi ruwa ka yi tsaki wurin tabbatar da cewa amaryarka ka tayar mata da sha’awa, ta kamu, tana bukatar ka shigeta.

Kamar yadda wani ruwa mai yauki ke fitowa daga gabanka yayin da sha’awa ta yi sha’awa, to su ma mata irin wannan ruwan da ake kira maziyyi na fitowa daga gabansu yayin da suka yi matukar kamuwa da sha’wa da bukatar a ci su.

Ruwan maziyyin da ke fitowa daga gaban amarya zai taimaka ma wurin shigan farjinta cikin sauki, don haka daga lokacin da kuka himmatu wurin bukatar juna, kada ka yi wuff ka turbutsa mata kutuma.

Ka soma da yin wasa da azzakarinka a kan farjinta, kana goga shi kan azzakarinka dan tsakan durinta idan kana so ka shigeta sai ka tura sannu a hankali, idan ka samu nasarar shiga sai ka zare ka sake shigarwa a hankali kana rarrashinta domin zai yi mata ciwo.

Ka cigaba da yin haka har sai ka fahimci eh lallai a wannan lokacin tana bukatar ka sannan ka tura shi gaba daya.

Kuma kada ka hau sabuwar amayar a darenku na farko da sukuwa mai karfi, no, ka bi ta a sanu a hankali kana yi kana mata kalamai masu kwantar mata da hankali har zuwa lokacin da ka fahimci tana bukatar ka yi mata da sauri.

A shawarce; a darenku na farko kada ka ce za ka wa amaryar yanayin salon cin gindi da ke da wahala, domin za ta ji ba dadi, son samu ka fara da jima’I mai sauki, daga baya sai ka horance.

Allah ya baku zaman lafiya da kuma zuriya dayyiba. Mu kuma Allah ya shiryemu duniya da lahira.

Previous News Next News