Yadda Ake Taba Nonon Budurwa

Budurwa

Kafin na fara rubutun nan, zan fara ne da tuba a wurin Allah Madaukakin Sarki domin ko tantama bana yi sai na yi rashin daraja yau.

Yayin da mutane ke yin wata irin tambayar saboda tsabar takaici sai ka ji kamar ka ce kutumar ubansu.

Amma in ka yi tsam, ka yi tunani, sai ka ga ashe ma kutumar ce ta sanya su yin tambayar.

Lallai ko in haka ne, sai mu ce, Allah ka raba mu da sharrin kutuma.

{tocify} $title={Table of Contents}

Jama’a barkanku da zuwa shafin SeeyBlog, yau zan koyar da ku yadda ake taba nono budurwa (hahaha) amma fa in matarka ce sabon aure.

Kwarai abin na da matukar muhimmanci, domin wasu ba da niyyar yin abin arziki za su yi tambayar nan ba a matambayar duniya (Google).

To, ko mai dai menene, kamar yadda wani ba ya cin rabon wani, to haka shi ma zunubi ya ke.

Wani ba ya daukar na wani.

Duk tsautsayin da yasa na yi maka fahimtaccen bayani domin ka samu ilimin mutsitstsikar matarka kai kuma ka fake da shi ka yi lalata, to ni fa babu ruwana.

Allah ya ga niya ta.

Wacece Budurwa

Zan fada yanzu, kuma nan gaba ma zan kara fada, babu wani saurayi da bashi da burin auren budurwa (sabon jini, wacce ba a bude ba).

Sai dai wasu ‘yan kutumar uba ne, kafin lokacinsu na aure ya iso, tuni sun bada ‘ya‘yan mutane da dama.

Can you imagine this?

Well...

“Budurwa ita ce yarinya mace wadda ta haura shekara 15, nonuwa suka fara dinko kai daga kirjinta ko suka rika suka fito, kuma ba ta taba aure ba, ba kuma ta san namiji ba (in ma ta sanshi a waje, muddin ba ta taba aure ba, a iya kiranta budurwa).”

Sai dai a zamanin da muke, wadanda Allah ya tsare ne kadai ke iya kai budurcinsu gidan mijinsu ba tare da wani ya raba su da shi ba, ko sun raba kansu da shi.

Yayin da wasu ‘yammatan kuma fatar budurcinsu ke darewa tun kafin su yi aure, ko kuma su isa aure.

Nonon Budurwa

Mata Allah ya haliccesu iri-iri, kamar yadda ya halicci maza. Akwai masu manya da kananan nono. 

Amma dai generally, budurwa nonuwanta ba kasafai suke zama ruguza-ruguza irin na mace yar shekaru 30 ko 28 ba.

Za ku gansu always ‘yam madaidaita da su, wadanda ba su fi a cika hannu da su ba.

Ina son ku yi sani cewa, mata fa daban-daban Allah ya halicci kayansa, saboda haka kada ku yi mamaki don kun hadu da budurwa mai kayan nono.

Ba yin kanta ba ne, Allah ne ya so ganinta haka.

Taba Nonon Budurwa

Dan kutumar ubanka, in dai kai ba kwarto ba ne, zina kake son yi da ‘yar mutane ba, ban ga dalilin da zai sa ka taba wa budurwa nono ba.

Domin haramun ne ka taba jikin mace da sunan sha’awa ko ita ta taba ka da sunan sha’awa muddin ku jin ba ma’aurata ba ne.

Na rantse har da girman Allah ban san yaushe al’ummar Hausa ta lalace haka ba.

Kuma ka yi sani cewa, wallahi tallahi duk yar da ka ci ba tare da aure ba, ko kana kasan kabarinsa sai zuri’arka ta biya.

Kana kasa ko kana raye, wani zai caccaki ‘yarka ko jikarka da kutuma ba da aure ba kuma ba yadda za ka yi.

Dalilin da ya sa kaji na fadi haka, saboda ita zina bashi ce, in har ka yi to sai ka biya.

Kammalawa

Ba laifi in har aure za ka yi, ka koyi wasa da nonon matarka, hakan ba laifi ba ne, domin tanadi ne na gaba. Sannan da izinin Allah nan gaba kadan za mu yi muku cikakken bayani akan wada da shi maman a harshen Hausa.

Allah dai ya shirya mu.

Previous News Next News