Sabon Hausa Novel Complete (Ga Cikakken List Dinsu Mun Kawo)

Sabon Hausa Novel

Allah Madaukakin Sarki ya albarkaci kasar Hausa da fasihan marubuta maza da mata. Haka kuma ya albarkaceta da makaranta littafan Hausa Novels. 

Nga mutane da dama na neman Hausa Novels hakan ya sa na ganzaya babban digital store din Arewa Books na samo muku jerin sabbin littafan Hausa wanda za ku iya ziyartar store din ku yi buy a can.

Ga jerin sabbin littafan Hausa na 2023 nan based on category, kuma za ku iya shiga www.arewabooks.com domin sayen naku littafin ku karanta a can.

Price of each book on ArewaBooks range from author-to-author, but just add money to your account and buy your selected book from them.

Top 20 Paid Books

 1. Babu So by Billyn Abdul
 2. Tsintacciya by Nimcy Luv
 3. Idon Naira by Mamuh Gee
 4. Kufan Wuta by Safiya Huguma
 5. Zain Abeed by Nimcy Luv
 6. Gurbin Ido by Safiya Huguma
 7. Noor Albi by Mamuh Gee
 8. Daudar Gora by Billyn Abdul
 9. Gobe Da Nisa by PhartyBB
 10. Sanadin Labarina by Hafsat Rano
 11. Wake Daya by Mom Islam
 12. Ki Kula Ni by Nana Hafsat
 13. A Rubuce Take by Safiya Huguma
 14. Wata Zuciyar by Ibrahim Maliey
 15. Ragamar Damisa by Miss Anyway
 16. Amaryar Daji by Ummu Sultan
 17. Bakar Shuka by Hausa Usman Maijidda
 18. Sarki Sameer by Azeemah Dahiru
 19. Sakatariyata by Azeezat
 20. Rafeeq by Hajjace
Wadannan litattafan guda 10 da muka kawo su ne wadanda ke tashe a shafin ArewaBooks kuma kowannensu siya ake yi da kudi a biya.

Top 5 Latest Books

 1. Shamsuddeen (Gangster) by Oummu Amna
 2. Kaddarata ce by Yusuf Hussain
 3. The Dark Room by Khali Boy
 4. Matata Ce by Miss Hajo
 5. Great Relationships by Isah Abdulsamad

Top 5 Adventure Story Books

 1. Jaruman Duniya by Mansur Usman Sufi
 2. Mijin Ta Ce by Hafsat Sodangi
 3. Fataucin Bayi by Mansur Usman Sufi
 4. Takobin Daukaka by Mansur Usman Sufi
 5. Sarkin Sadaukai by Mansur Usman Sufi

Top 5 Fiction Story Books

 1. Wata Kaddara by Shamsiyya Manga
 2. Ciwon Zuciya by Abba Shehu
 3. Me Zan Yi Da Ita? by Nazifa
 4. Kukan Kurciya by Miss Anyway
 5. Yel by Xayyeeshert

Ba fa iya jerin sabbin littafan kenan ba, a'a, akwai saura wadanda za mu kawo muku su yanzu daga shafukan yanar gizo.

Littafai ashirin da doriya da ke sama, dukkaninsu za ku iya samunsu a shafin nan na siyar da litattafai na ArewaBooks, kuma suna da manhajar waya ma za ku iya sauketa daga PlayStore ku karanta litattafanku a natse.

Karin Sabbin Hausa Novels

 • A Dalilin Gata Hausa Novel
 • A Karan Kaina Hausa Novel
 • A Makabarta Aka Haifeni Hausa Novel
 • A Sanadin Tsaraba Hausa Novel
 • A Wata Masarauta Hausa Novel
 • A Tausayawa Juna Hausa Novel
 • A Dalilin Yayata Hausa Novel
 • A Duniyar Mu Hausa Novel
 • A Uba Na Daukeka Hausa Novel
 • A Dalilin So Hausa Novel
 • A Dalilin Yayata Hausa Novel
 • A Dalilinka Ne Hausa Novel
 • A Wata Makaranta Hausa Novel
 • A Gida Na Hausa Novel
 • A Gidana Hausa Novel
 • A Wata Masarauta Hausa Novel
 • A Yini Daya Hausa Novel
 • Alfah Hausa Novel
 • Ali Abas Hausa Novel
 • A Bakin Iyaye Hausa Novel
 • A Bari Ya Huce Hausa Novel
 • A Daren Farko Hausa Novel
 • A Dalilinki Hausa Novel
 • A Dalilim Gata Hausa Novel
 • A Dalilin Matar Uba Hausa Novel
 • A Dalilin Pre-wedding Hausa Novel
 • Aliyu Hidar Hausa Novel
 • Alqaqai Hausa Novel
 • A Duniyarmu Hausa Novel
 • A Duniyarmu Na Sameta Hausa Novel
 • Amal Hausa Novel
 • A Mafarkina Hausa Novel
 • A Makabarta Aka Haifeni Hausa Novel
 • A Sanadin Daukar Amarya Hausa Novel
 • A Sanadin Tsaraba Hausa Novel
 • A Sanadin Sonki Hausa Novel

Previous News Next News