Sabuwar Wakar Rarara Mai Taken Bazoum Maza Jiran Maza

Maza Jiran Maza
Maza Jiran Maza


Da fari dai ban so yin jawabin wakar da Hausa ba, amma bayan na fahimci mafi akasarin wadanda za su saurareta ‘yan‘uwa ne ‘yan kasar Nijar ne shi yasa na zabi Hausa.

Fitaccen mawakin siyasar nan, Jami’a gonar waka, Dauda Kahutu Rarara ya rangadawa Shugaban Kasar Nijar waka mai taken, “Bazoum Maza Jiran Maza.”

Hakika wakar nan ta matukar yin dadi sakamakon gwani ne ya yi ta, wato gonar waka.

Ina daukacin masoyan wakokin Rarara da ma ‘yan Nijar baki daya?

Sai ku hanzarta don sauraron wakar nan.

Previous News Next News