Alamomin Mace Mai Dadi da Mace Mai Ni’ima

Budurwa
Kyakkyawa

Mafi akasarin maza na cike da tambayoyi akan mata, amma wani abin mamaki har yanzu in dai  a guruf na sirrin ‘ya mace ba mata ba su cika damuwa da yin tambayoyi game da mazaje ba.

A lokacin da na ci karo da wannan tambayar ta, “Alamomin mace mai dadi” da kuma takwararta, “alamomin mace mai ni’ima” na yi matukar mamaki.

Amma fa ban zargi ahababu ba, sakamakon su ne ke auren mata, ba mata ke aurensu ba.

Shi yasa yana da kyau mutum ya san wacce irin mace ya aura, ko kuma zai aura domin ya zabi daidai da shi.

Cigaban wannan rubutun mun zakuloshi ne daga tsangayar babban malami, wato Malam Tonga.

Wai Dagaske Ne Wata Tafi Wata Dadi

Wannan tambaya ne da a kullum yakan jawo muhawara bama ga maza ba hatta mata sunada bambamcin fahimta game da wata macen ta zarce wata dadi a saduwa irin na aure. 

Sai dai amsar wannan tambayar ba wahalar amsawa gareta ba. 

Kaman yadda babu wata mace a duniyar nan da za a kirata mummuna har sai idan itace da kanta ta kasa bayyana kyaun nata. Shima haka mata suke a wajen saduwa. 

Duk wata mace tanada dadi sai dai idan itace taki ta zama mai dadin. A takaice amsar wannan tambayar itace mata dukkaninsu sunada dadi amma sune zasu iya tabbatarwa mazansu hakan. 

Mata kananansu da manyansu an juya musu kwakwaluwansu da tunanin ai mata ba duka suke da dadi ba. 

Wannan yasa maza suke raina musu hankali na nuna musu ita da yake tare da ita a yanzu tafi wacce ya baro wajenta dadi. Hakan ya jawo mata suke yiwa junansu gori.

Haka nan idan namiji yana son ya wulakanta mace musamman mazinata ce mata yake batada dadi, hakan zai sa ta shiga cikin mugun tashin hankali ance mata batada dadi. 

Malama kinada dadi amma da hanyar tabbatar wa duk wanda zai sadu dake hakan ko akasin hakan.

Akwai kuma matan dama mazan da suke dauka cewa yawan ni'imar jikin mace suke sa tayi dadi. 

Anan ma ziro ne amsar domin ba haka bane. Da akwai mazan da kwatakwata basu son yin mu'amalar kwanciya da macen da take da yawan ni'ima sosai.

Domin mu tabbatar maka cewa duk wata mace tanada dadi, sai mun soma fadamaka matakan dake sa mace dadi da kuma abunda yake hanata. Gasu kamar haka.

Menene Yake Sa Mace Tayi Dadi

Soyayya: Kamin namiji yaji dadin tarawa da mace, sai har idan akwai soyayya na gaskiya a tare dashi da wannan macen da zai tara da ita.

Duk namijin da zai tara da wacce yake sonta, babu makawa sai yaji dadinta. 

Amma idan babu soyayya a tsakaninsu zai biya bukatarsa ne amma ba domin yaji dadin tarawar ba. 

Saboda jin dadin tarawa ga mutum sai idan yanada natsuwa da wanda yake mu'amalar da ita. Saboda shi cin gindi jin dadin sa ba a dandano ake jinsa ba. 

Da kwakwaluwa ake jinsa. 

Wannan yasa idan namiji bai son mace bazai taba jin dadin ta ba ko sau nawa zai yi sai har idan ya natsu da ita a zuciyarsa. 

Bukatuwa: Kamin namiji yaji dadin tarawa da mace sai har a daidai wannan lokacin ya kamu sosai na bukatar yin jimai. 

Duk wani ni'imar mace muddin namiji bai ji ya matsu ko zumudin ya sadu da ita ba. Koda yayi bazai ji dadinta ba. 

Don haka kamin mace tayiwa mai saduwa da ita dadi sai har yana tsananin son tarawa da ita.

Ka lura, duk mutumin da bai jin yunwa ko sha'awar cin abinci ko wani kayan kwalama, idan aka tilasata shi sai yaci cushe kawai zai yi yana ci yana gunguni. 

Amma da zaka kawo masa wadannan cimakan a lokacinda yake tsaka da bukatar su. Zaka ga irin zumudi da santin da zai rika yi a lokacin da yake cin wannan abun. Wannan shine misalin da zaka fahimta.

Idan da za a kawo maka macen data fi ko wacce mace kyaun halitta amma bakada sha'awar yin Saduwa a wannan lokacin, sai dai ka biyawa kanka bukata ne amma bazaji dadinta ba.

Tsafta: Shima abu ne da ke sa mace tayi dadi ga mijinta. Da zaran mace zata tsaftace jikinta, da dakin da ake kwanciyar auren to tabbas zata yiwa mai tarawa da ita dadi.

Daga lokacin da namiji yayi karo da doyi, wari ko hamami daga jikinki musamman ma gabanki. Daga wannan lokacin sha'awar mijin naki zai yi kasa. 

Wanda hakan shine abunda zai jawo miki rashin dadi ga wanda yake sarrafaki.

Hakan yasa duk tarin ni'imar da mace take dashi muddin batada tsafta mijinta bazai taba yin Saduwa da ita ba saboda ya ji dadi, sai dai domin kwantar da sha'awar sa.

Yiwa Mijinki Abunda Yake So: Matan da basa yiwa mazansu abunda suke so kamin, lokacin da bayan kammala tarawa abunda suke so, wannan macen bazata yiwa mai saduwa da ita dadi ba.

A lokacin wasannin motsa sha'awa. Idan mace ta fahimci mijinta mai son ya sha masa nonuwa ne ko murzasu. Ko tsotsan masa gab-ansa, duk abunda mace zata yi bazai ji dadinta ba a aduwance. 

A lokacin gudanar da Saduwa nan ma akwai wasu abubuwan da maza suke son matansu na musu, wanda hakan yana kara musu dadin saduwa da ita. 

Misali yana son matarsa ta rika mulmula masa maraina a daidai lokacinda yake saduwa da ita, muddin ba hakan tayi masa ba bafa zai ji dadin Saduwan ba koda kuwa a wannan lokacin ne kawai bata masa hakan ba. Haka ma bayan kammala Saduwa akwai abunda namiji yake son matarsa ta masa.

Muddin mace bazata natsu ta gano wadannan abubuwan ba, koda shekaru nawa zasu yi zaman aure bazai ji dadinta ba domin bata masa abunda yake so.

Sakin Jiki: Duk macen da bazata sake jiki ba tayi saduwa da mijinta ba. Wannan takura kan nata datayi zai shafi jin dadin da mijinta zai ji.

Akwai matan da sunanan kamar gawa sai yadda aka juyasu, idan aka nuna musu abunda ake bukata daga wajensu basa yi. Saboda kunya ko kuma rashin sabo. Irin wadannan matan sam basu da dadi wajen maza.

Saboda ana samun wasu matan musamman ma amare wai kada ace sun 'yan iska ne. Sai suki sakarwa mazajensu jiki. Wannan ba karamin kuskure bane kada ki zama hakan muddin dai kina son mijinki yaji dadin saduwa dake.

Yanayin Kwanciya: Mata da yawa basu iya kirkiro yanayin kwanciyar Saduwa ba. Irin wadannan matan idan suka kwanta suna kallo saman daki har mijinsu ya gama ya rufe basa motsawa basa cewa komai. 

Idan kinason mijinki yaji dadin saduwa dake, ki gano yanayin kwanciyar da mijinki yake so ki rika masa kamin ma shi ya miki da kansa.

Muddin zaki rika kirkiro muku yanayin kwanciyar Saduwa daban da wanda kuka saba yi a kullum sai mijinki yayi kwadayin saduwa dake a kullum . Amma idan zaki zube masa kamar kayan wanki to ki sani bazai taba jin dadin ki ba har abada.

Sadarwa A Lokacin Tarawa: Shi ma yana sa mace tayi dadi wajen mijinta.

A lokacin tarawa maza suna son mace ta rika tambayansu yadda suke ji da halin da suke ciki da kuma abunda suke so a musu. Idan gaban namiji ya sabule zuwa waje saboda tsantsin gabanki, kama ki mayar ciki tare da bashi hakuri, da kuma neman sanin wannan yanayin ya masa ko dai ku sauya.

Sadarwa a lokacin tarawa ba karamin samawa maza jindadi yake ba. Yana kuma tsayawa a ransu. 

Sumbatu: Daban yake da sadarwan tarawa. Domin shi sumbatu ga mata masuyi ba komai suke iya tunawa sun fada ba. Amma a sadarwa komai zata furta tana sane.

Haka zalika shi sumbatu yakan sa namiji ya fahimci cewa bada 'yar tsana yake Saduwa ba ko gawa ba da mutumce.

Maza masu son mace mai yawan sumbatu a lokacin Saduwa wannan surutun naba kangadon da matansu keyi yake sama musu jin dadin Saduwa da ita. 

Maza suna matukar dokin yin tarawa da mata masu sumbatu saboda yadda yake da tasiri a kwakwaluwan su. Wadannan kalaman na batsa da kambama maza da mata masu sumbatu suke yiwa mazajensu suna karawa Saduwa armashi. Wasu mazan koda sun fita harkokin nemansu abun ya fado musu sai suji suna marmarin matansu. 

Ni'imar Mace: Tabbas mace mai ni'ima tana samarwa mijinta jin dadin Saduwa da ita. Duk da ba ko wani namiji bane yake iya jimawa yana saduwa da macen datake da ni'ima a jikinta sosai saboda yadda ruwan gabanta yake da yawan da nan da nan zai  tsantsin gaban mace zai kwasheshi ya kawo.

Maza na iya jin dadin Saduwa da mace mai yawan ni'ima ba kamar macen da gabanta yake a bushe ba.

Duk da hakan mace mai daskaranren gaba zata iya jiyar da namiji dadi musamman idan zata iya masa wasu daga cikin abubuwan da muka ambata a sama. 

Yanayin Zuwan Kanki: Ga mata masu zuwan kai na gaskiya ba masu kirkiroshi ba saboda sun gaji ko suna son su dadadawa mazansu ba. Maza na Jin dadin Saduwa da su.

Kada kiyi zuwan kai haka nan kawai ba tare da kin alamtawa mijinki gaki nan zuwa ba.

Wannan kara, ihu da kankame namiji da suke yi a lokacin zuwan kansu, wani lokacin shike jawo shima namiji yayi.

Kada ki zama kurma idan kika zo yin zuwan kai. Saki jiki sosai ki sanarmasa yadda ya kaiki kololuwar jin dadin Saduwa. Kada sai bayan an gama ki rika cewa kinyi zuwan kai sama da daya, alhali shi bai ga wasu alamun hakan ba.

Alamtawa mijinki zaki kawo, ihunki da kalamanki a wannan lokacin da yanayin suna sa namiji yaji dadin saduwa dake. Irin wadannan abubuwan ne suke sa maza zumudin matansu.

Previous News Next News