Wasu Kalmomi Guda 12 Da Basu Dace Ki Furtawa Mijinki Su Ba


Takakkiya mu ka yi har tsangayar malam tonga, inda muka samo wasu shawarwari na ma'aurata wadanda bai kamata ki furtawa mijinki su ba.

1: Auren kaddara

2: Baka isa ba

3: Ina zarginka

4: Karya kake

5: E din

6: Wai ma

7: Babu abunda keke tsinanamini

8:  Daman haka kuke

9:  Ka sakeni

10: Nayi din

11: Tsohon saurayi nane

12: Na tsani 'yan uwanka

Previous News Next News