Hotunan Mansura Isah tare 'yarta Imam yayin yawo bude ido a Burtaniya

Matar fitaccen jarumin finafinan Hausa, Sani Musa Danja, wato Mansura Isah tare da diyarta Imami ta tafi yawon bude ido Burtaniya.

Mansura Isah, tsohuwar jarumar masana'antar shirya finafinai ta Kannywood sun je birnin London inda suka rinka dauke-dauken hotuna domin sakar wa masoyansu.

Za ku iya kallon hotunan;

Previous News Next News